IQNA

Albarkacin Idin Ghadir Jagora Ya Yi Wa Fursunoni Afuwa

Albarkacin Idin Ghadir Jagora Ya Yi Wa Fursunoni Afuwa

Bangaren siyasa, albarkacin zagayowar lokacin idin Ghadir jagora ya yi wa fursunoni afuwa.
23:59 , 2019 Aug 19
Daesh Ta Dauki Alhakin Kai Harin Kabul

Daesh Ta Dauki Alhakin Kai Harin Kabul

Bangaren kasa da kasa, Daesh ta dauki alhakin kai harin da ya yi sanadiyyar mutuwar mutane fiye da sattin a birnin Kabul na kasar Afghanistan.
23:56 , 2019 Aug 19
Mata Musulmi 'Yan Majalisar Amurka Sun Goyi Bayan Falastinu

Mata Musulmi 'Yan Majalisar Amurka Sun Goyi Bayan Falastinu

Ilhan Omar da Rashida Tlaib sun yi kira zuwa ga kawo karshen mamayar Isra’ila a yankunan Falastinawa.
23:53 , 2019 Aug 19
An Kirayi Jakadan sra'ila Da Ke Kasar Jordan

An Kirayi Jakadan sra'ila Da Ke Kasar Jordan

Bangaren kasa da kasa, ministan harakokin wajen Jodan ya kirayi jakadan Isra'ila domin nuna masa rashin amincewar kasarsa kan hare-haren wuce gona da iri kan masallacin Qudus.
23:51 , 2019 Aug 19
Mafi Kyawun Hotunan Tafiye-Tafiye A Duniya

Mafi Kyawun Hotunan Tafiye-Tafiye A Duniya

Wasu daga cikin hotunan tafiye-tafiye da aka zaba a matsayin wadanda suka fi kyau da ma'ana a 2019.
08:43 , 2019 Aug 19
Jagoran Ansarullah: Hare-Haren Martani Sako Ne Ga Al Saud

Jagoran Ansarullah: Hare-Haren Martani Sako Ne Ga Al Saud

Bangaren kasa da kasa, Abdulmalik Ahuthi jagoran Ansarullah Yemen ya bayyana hare-haren daukar fansa da cewa sako ne ga Al saud.
23:41 , 2019 Aug 18
An Maraba Da Kafa Gwamnatin Hadaka A Sudan

An Maraba Da Kafa Gwamnatin Hadaka A Sudan

Bangaren kasa da kasa, Yusuf in Ahmad Alusaimin ya yi maraba da kafa gwamnatin hadaka a Sudan.
23:36 , 2019 Aug 18
An Kayata Hubbaren Imam Ali (AS) Domin Idin Ghadir

An Kayata Hubbaren Imam Ali (AS) Domin Idin Ghadir

Bangaren kasa da kasa, an kayata hubbaren Imam Ali (AS) domin murnar idin Ghadir.
23:24 , 2019 Aug 18
Dakarun Yemen Sun Mayar Da Mummunan Martani Kan Saudiyya

Dakarun Yemen Sun Mayar Da Mummunan Martani Kan Saudiyya

Bangaren kasa da kasa, dakarun kasar Yemen sun mayar da munanan hare-hare da jirage marassa matuki a kan babban kamfanin man fetur na kasar Saudiyya.
23:50 , 2019 Aug 17
An Rattaba Hannu Kan Kafa wamnatin Rikon Kwarya A Sudan

An Rattaba Hannu Kan Kafa wamnatin Rikon Kwarya A Sudan

Bangaren kasa da kasa, a yau ake rattaba hannu a kan yarjejeniyar sulhu tsakanin sojoji da ‘yan siyasa a Sudan kan kafa gwamnatin rikon kwarya.
23:48 , 2019 Aug 17
Sheikh Zakzaky Na Hannun Jami’an Jami’an Tsaro Bayan Isarsa Gida

Sheikh Zakzaky Na Hannun Jami’an Jami’an Tsaro Bayan Isarsa Gida

Bangaren kasa da kasa, bayan dawowarsa daga kasar India jami’an tsaro sun wuce tare da sheikh Zakzaky daga filin jirgin Abuja.
23:43 , 2019 Aug 17
Nasrullah: Yakin Kwanaki 33 Shirin Amurka Ne

Nasrullah: Yakin Kwanaki 33 Shirin Amurka Ne

Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar Hizbulallah ya bayyana yakin 33 a kan Lebanon da cewa shiri ne na Amurka.
23:39 , 2019 Aug 17
Mashawarcin Mufti Na Masar Ya Bayyana Hanyar Hardar Kur’ani Mafi Sauki

Mashawarcin Mufti Na Masar Ya Bayyana Hanyar Hardar Kur’ani Mafi Sauki

Bangaren kasa da kasa, mai bayar da shawara ga babban mufti na Masar ya bayar da shawarwari kan hanyar hardar kur’ani mafi sauki.
23:44 , 2019 Aug 16
Sheikh Zakzaky Ya Koma Gida Ba Tare Da Samun Magani A India Ba

Sheikh Zakzaky Ya Koma Gida Ba Tare Da Samun Magani A India Ba

Bangaren kasa da kasa, sheikh Ibrahim Yakub Zakzaky ya koma Najeriya bayan kasa samun daidaito kan batun maganinsa a India.
23:41 , 2019 Aug 16
Limamin Tehran: Kakkabo Jirgin Amurka Alama Ce Ta Karfin Iran

Limamin Tehran: Kakkabo Jirgin Amurka Alama Ce Ta Karfin Iran

Bangaren siyasa, Hojjatol Islam walmuslimin Kazem Siddighi wanda ya jagoranci sallar Jumaa a Tehran ya bayyana kakkabo jirgin da cewa alama c ta karfin Iran.
23:39 , 2019 Aug 16
1