IQNA

Iran Ta Mayar Da Martani Kan Rahoton EU Dangane Da Hakkokin Mata A Kasar

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iran ya mayar da martani dangane da rahoton majalisar kungiyar tarayyar turai da ya zargi kasar Iran da take hakkokin...

Za A Kafa Kwamitin Bincike Kan Kisan Masu Zanga-Zanga A Sudan

Firayi ministan Sudan ya sanar da cewa za a kafa wani kwamiti da zai gudanar da bincike kan kisan masu zanga-zanga.

Harin Jiragen Yakin Saudiyya Sun Kashe Fararen Hula 5 A Yamen

Wasu hare-hare da jiragen yakin gwamnatin Saudiyya suka kaddamar a Yemen ya yi sanadiyyar mutuwar fararen hula 5.

Kira Zuwa Ga Zanga-Zangar Kyamar Sisi A Masar

Bangaren kasa da kasa, ana ci gaba da zaman dardar a Masar bayan da jama'a suka fara yi wa Sisi bore a kasar.
Labarai Na Musamman
Rauhani: Mu Masu Son Sulhu Da Zaman Lafiya Ne Masu Kare Kai Idan An Tsokane Mu

Rauhani: Mu Masu Son Sulhu Da Zaman Lafiya Ne Masu Kare Kai Idan An Tsokane Mu

Shugaba Rauhani na Iran  ya gabatar da wani jawabia  yau a wurin taron ranar farko ta makon tsaron kasa a Iran.
22 Sep 2019, 22:23
Ana Zanga-angar Neman sisi Ya sauka A Masar

Ana Zanga-angar Neman sisi Ya sauka A Masar

Al ummar kasa Masar na gudanar da jerin gwanon neman Sisi ya sauka daga shugabancin kasar.
21 Sep 2019, 23:03
An Kame Mutumin Da Ke Da Hannu A Harin karbala

An Kame Mutumin Da Ke Da Hannu A Harin karbala

Bangaren kasa da kasa, jami'an tsaron Iraki sun kame mutumin da ke da hannu a harin Karbala.
21 Sep 2019, 23:01
Magatakardan UN Ya Ce Ta Hanyar Tattaunawa Za A Iya Warware Matsalar Kashmir

Magatakardan UN Ya Ce Ta Hanyar Tattaunawa Za A Iya Warware Matsalar Kashmir

Kakakin magatakardan UN yace Antonio Guterres ya jaddada wajabcin tattauna kan matsalar Kashmir.
20 Sep 2019, 23:41
Gargadin Dakarun Yemen Ga Masu Kai Musu Hare-Hare

Gargadin Dakarun Yemen Ga Masu Kai Musu Hare-Hare

Kakakin dakarun kasar Yemen ya gargadi Saudiyya da UAE da cewa idan suna son su zauna lafiya su daina kai hari a Yemen.
19 Sep 2019, 20:28
Netanyahu Ya Kasa Samun Rinjaye A Zabe

Netanyahu Ya Kasa Samun Rinjaye A Zabe

Bangaren kasa da kasa, manyan jam’iyyu guda biyu Likud da kuma Blue and White suna kusa da juna a zaben Isara'ila.
19 Sep 2019, 20:19
Taron Karfafa 'Yan Uwantakar Musulunci A Masar

Taron Karfafa 'Yan Uwantakar Musulunci A Masar

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron karawa juna sani kan karfafa yan uwantakar uslunci a Masar.
18 Sep 2019, 23:59
UN: Manufar Gwamnatin Myanmar Ita Ce Kisan Kiyashi Kan Rohingya

UN: Manufar Gwamnatin Myanmar Ita Ce Kisan Kiyashi Kan Rohingya

Bangaren kasa da kasa, rahoton majalisar dinkin duniya ya tabbatar da cewa gwamnatin Myanmar ta yi kisan kiyashi kan musulmin Rohingya.
17 Sep 2019, 23:05
Girmama Mahardata Kur’ani A Australia

Girmama Mahardata Kur’ani A Australia

Bangaren kasa da kasa, za a girmama mahardata kur’ani mai tsarki a makarantar Tanzil da ke kasar Australia.
16 Sep 2019, 23:40
Ansarullah Sun Mayar Da Martani Kan Saudiyya

Ansarullah Sun Mayar Da Martani Kan Saudiyya

Bangaren kasa da kasa, kakakin rundunar sojin Yemen ya sanar da mayar da martani kan hare-haren Saudiyya.
15 Sep 2019, 23:37
Janazar Wasu Daga Cikin Wadanda Aka Kashe A Ranar Ashura A Najeriya

Janazar Wasu Daga Cikin Wadanda Aka Kashe A Ranar Ashura A Najeriya

Bangaren kasa da kasa, an gudana da janazar wasu daga cikin wadanda aka kashe a rana shura a Najeriya.
14 Sep 2019, 23:42
Share Fagen Gasar Karatun Kur’ani Mai Tsarki Ta Kasar Iraki

Share Fagen Gasar Karatun Kur’ani Mai Tsarki Ta Kasar Iraki

Bangaren kasa da kasa, za a fara gudanar da gasar kur’ani ta Share fage ta dalibai ‘yan shekaru 12 zuwa 18 a Iraki.
13 Sep 2019, 23:17
Zawahiri Ya Yi Kira Ga Mabiyansa Da Su Kaiwa Amurka Da Isra’ila Hari

Zawahiri Ya Yi Kira Ga Mabiyansa Da Su Kaiwa Amurka Da Isra’ila Hari

Bangaren kasa da kasa, Zahiri ya kirayi mabiyansa da su akiwa Amurka da Isra'ila hari.
12 Sep 2019, 23:00
Masallacin Birmingham Ya Lashe Kyautar Masallatai A Ingila

Masallacin Birmingham Ya Lashe Kyautar Masallatai A Ingila

Bangaren kasa da kasa,a n zabi msallacin Birmingham a matsayin masallacin da yafi kowane masallaci a  Ingila a shekarar bara.
11 Sep 2019, 22:59
Jami’an Tsaron Najeriya Sun Afka Masu Tarukan Ashura

Jami’an Tsaron Najeriya Sun Afka Masu Tarukan Ashura

Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron Najeriya sun yi amfani da karfi domin tarwatsa masu tarukan ashura.
10 Sep 2019, 23:57
Rumbun Hotuna